Matasa ƴan wasan ƙwallon ƙafa suna saurron taken kasar Rasha kafin a fara wasa. A kusa da su kuma masu zane na zana hoton Shugaban Rasha Vladimir Putin a wani bikin zane da ake gudanarwa. Maraba da ...
Wannan shafi ne da ke kawo mu ku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya Ibrahim Yusuf Mohammed da Abdullahi Bello Diginza Rahotanni daga Ukraine sun ce hukumar yaƙi da cin ...
Hukumomin Rasha sun sanar a yau Asabar cewa an kama mutane 11 da suka hada da maharan hudu da ake zargi da kai harin, ‘yan kasashen waje a yankin Bryansk mai iyaka da Ukraine da Belarus. Kafar yada ...
Kasashen Italiya da Jamus na cikin kafofin yada labarun kasashen duniya da ke ci gaba da kwashe ma'aikatansu daga Rasha tun bayan samar da sabuwar doka da ka iya kai mutum fursuna. Kafofin yada ...
Kafofin yada labaran kasar Ukraine sun tabbatar da fara musayar fursunoni tsakanin Rasha da Ukraine wanda ya kunshi sojoji 1,000 daga kowane bangare. Wannan na nuna alamun yuwar sulhu tsakanin ...